Home
Bidiyo
DADIN KOWA SABON SALO SATIN NAN
DADIN KOWA SABON SALO SATIN NAN
Arewa Play
February 06, 2019
FPublished on Feb 2, 2019
Ana wata ga wata, an fara takun saka tsakanin Madam Gloria da Samuel. Bintu da I.B sun fada tarkon soyayya. Shi kuma Aminu sai shagalinsa yake da kudi a hannunsa wanda ya sa ramboya fara zarginsa.
Category
Post a Comment
0 Comments
0 Comments