Muhimman Abubuwa Guda Uku Da Suka Zama Sanadin Shan Wahalar Ganduje Kafin Yayi Nasara A Zaben Gomnan Jahar Kano
Matakin Farko Jama'a Suna Alakanta Hakan Da :
1. Samun Matsalar Da Yayi Da Kwankwaso Wanda Shine Jigon Siyasar Kano
2. Faifayin Bidiyon Da Yake Nuna Gomnan Yana Karban Cin Hanci Duk Da Hakan Zargine Amman Da Yawa Sun Gamsu Da Bidion
3. Bidiyon Taron Auren Yarshi Wato Fatima Ganduje Wanda Bidiyon Ya Nunawa Mutanen Kano Wasu Dabi'un Yar Gomnan Wanda Bai Daceba Da Gidan Shugaba Wanda Zai Kula Da Tarbiyan Al'ummar Jahar Kano Gabaki Daya
Amman Wannan Bidiyon Fatima Ba Laifi A Fahimtar Mafi Yawan Mutane Sabida Mijinta Ne Bawai Kawai Da Wani Take Hakan Ba Kuma A Al'adar Hausawa Hakan Keda Matsala Sabanin Mijinta Bayarbe Wanda Soyayya Ne Hakan
Sannan Matsalar Tsakanin Shi Da Kwankwaso Ba Matsala Bace A Fahimtar Wasu
Amman A Fagen Siyasa Wannan Babbar Illah Ce Sabida Jama'a Ke Zaban Mutun Inhar Sun Yadda Da Dabi'un Shi
Kuyi Share Zuwa Abokan Ku Ta Nan Kasa
0 Comments