YAU NAZO MUKU DA TSARIN YADDA ZAKU SETA SEO NA BLOGGER kuna iya tambaya ta a Facebook  MD Habib Domin karin bayani Da farko ka tabbata kaine admin na blog din seka shiga Google console seka shiga Shiga ADD A PROPERTY seka rubuta sunan site naka Seka shiga link dinka misali Www.Arewa24Media.com seka shiga https://www.google.com/webmasters/tools/googlebot-fetch?hl=en&authuser=0&siteUrl=http://www.arewa24media.com/ amman kasa sunan web naka a ciki madadin Arewa24media.com din ze kaika wani gure me suna googlebot fetch da kuma sunan shafinka a gaba sannan sunyi filin da zaka sanya link naka To a wannan gun anaso ka nitsu sosai Zaka sanya link naka ne Kamar haka http://www.arewa24media.com/2019/02/yadda-sakamon-zabe-ke-gudana-video-live.html Amman iya 2019/02/yadda-sakamon-zabe-ke-gudana-video-live.html Banda sunan web url kenan Kana iya tambayar duk abinda baka fahimta ba ko kayi search a google Google console fetch zakaga takaitaccen bayani a yaren English